Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cika shekaru 100 a duniya

Ya dai kwashe shekaru 76 yana gabatar da tafsirin Alqur'ani mai tsarki. Yana da 'ya'ya 100, jikoki 406 da tattaba-kunne 100 kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.

Daga cikin 'ya'yansa 100, 78 sun haddace Alqur'ani, jikokinsa sama da 199 su ma sun haddace Alqur'ani. 

Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya gudanar da aikin hajji sau 55, Umrah 205.

Post a Comment

Previous Post Next Post