Matar mataimakin gwamnan Neja ta rasu

 Matar mataimakin gwamnan Neja ta rasu
Hajiya Zainab, mai-ɗakin mataimakin gwamnan Neja, Yakubu Garba, ta rasu a wannan Rana ta Talata da safe.
Hadimin mataimakin gwamnan, Salis Sabo ne ya bayyana labarin rasuwar a shafinsa na facebook.
"Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un, mun yi rashin mai-ɗakin Mai gida na mataimakin gwamnan Neja. Allah Ya gafarta mata Ya sa aljannar Firdaus ce makomar ta,


" in ji shi.

Post a Comment

Previous Post Next Post