Ma'aikacin Gidan Rediyon Faransa RFI Hausa, Malam Kabiru Yusuf ya rasu
DagaDCL Hausa-
0
Kamar yadda Editan Gidan Rediyon Bashir Ibrahim Idris ya wallafa a shafinsa na Facebook, ya ce Malam Kabiru Yusuf bai dade da dawowa daga aikin hajjin wannan shekarar ba a kasar Saudiyya.
Kabiru Yusuf shi ne wakilin Gidan Rediyon Faransa na Abuja, ya rasu a Kano.