Tsabagen kishi zai hana na auri dan fim - Rayya Kwana Casa'in

 Tsabagen


kishi zai hana na auri dan fim - Rayya Kwana Casa'in


Fitattaciyar jaruma a cikin shirin Kwana Casa'in mai dogon zango da ke taka rawar Rayya ta ce kishi ba zai bari ta auri dan fim ba.


Rayya ta sanar da hakan ne yayin zantawa da jaruma Hadiza Gabon a shirin nan na Gabon show.


"Ba zan iya auren dan fim ba, saboda ina da kishi sosai" in ji Rayya Kwana Casa'in

Post a Comment

Previous Post Next Post