Gwamnati na aiki don inganta tattalin arzikin kasa - George Akume,
Sakataren Gwamnatin tarayya
Sakataren gwamnatin tarayya,George Akume ya bukaci ‘yan Nijeriya da su kwantar da hankulansu duk da kalubalen tattalin arziki da ake fuskanta, gwamnati na aiki don inganta tattalin arzikin kasar.