Na bar Nijeriya fiye da yadda na same ta - Obasanjo

Tsohon shugaban kasar Nijeriya Chief Olusegun Obasanjo ya ce ya bar kasar da cigaba fiye da yadda ya same ta a lokacin da ya karbi ragamar tafiyar da ita a shekarar 1999.

Obasanjo, wanda tsohon shugaban kasar mulkin soji ne, an zabe shi a matsayin shugaban kasa na farar hula a shekarar 1999, inda ya yi wa'adi biyu na mulki, ya sauka a shekarar 2007.


4 Comments

Previous Post Next Post