Ana zargin sabuwar amarya da guntule al'aurar angonta a Kaduna

 Ana zargin sabuwar amarya da guntule al'aurar angonta a KadunaWata sabuwar Amarya mai suna Habiba Ibrahim, ta guntule al'aurar angonta Salisu Idris, mai shekaru 40, yayin da yake barci.Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Kudan da ke jihar Kaduna tun a ranar 26 ga watan Mayu bayan ya dawo daga sallar asuba.


Rahotanni sun ce tuni ‘yan sanda suka kama ta. 

Post a Comment

Previous Post Next Post