An gudanar da Sallar Nafila Kan tsadar rayuwa a Jigawa

 Al'ummar musulmi a garin Dutse Babban Birnin jihar Jigawa sun gudanar da Sallar Nafila da addu'o'i na musamman domin rokon Allah ya kawo karshen matsalar rashin tsaro da kalubalen tattalin arziki da ke Nijeriya ke ciki wanda ya haifar da matsananciyar wahala ga 'yan kasar.


Post a Comment

Previous Post Next Post