Sarki Salman na Saudiyya ya kamu da cutar HunhuSarkin Saudiyya Salman ya kamu da cutar hunhu, kamar yadda kafafen yada labaran kasar suka ruwaito.

An yi wa sarkin mai shekaru 88 magani kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Saudiyya SPA ya ruwaito.

Sarki Salman na fama da rashin lafiya tun bayan hawansa karagar mulki alokacin yana da shekaru 79 a duniya.

Post a Comment

Previous Post Next Post