NLC, TUC sun ba da wa'adin mako biyu ga jihohin da basa biyan mafi ƙarancin albashi


Kungiyoyin kwadagon da suka hada da NLC da TUC sun umarci sassan jihohin kasar da su bayar da wa’adin makonni biyu ga jihohi da su aiwatar da tsohon tsari mafi karancin albashi na N30,000.

Kungiyoyin sun dauki wannan matakin ne yayin wani taron majalisar zartarwa ta kasa da suka gudanar a ranar Litinin.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp