CBN zai dinga cire kashi 0.5 cikin dari na kuɗaɗen da aka cire


Babban bankin Nijeriya CBN ya umurci bankunan 'yan kasuwa da su rika cire wani kason kudi daga kwastominsu don samar da tsaro ga harkokin intanet.

CBN ya ba da sanarwar ne ta hannun daraktocin shi na sashen gudanar da biyan kuɗi, Chibuzor Efobi da Haruna Mustafa a ranar Litinin.

Post a Comment

Previous Post Next Post