Yanzu-yanzu: Jirgin kamfanin Dana ya yi hatsari a filin jirgin sama na Lagos

Yanzu-yanzu: 

Jirgin kamfanin Dana ya yi hatsari a filin jirgin sama na LagosWani jirgin saman kamfanin Dana Air ya yi hatsari a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke birnin Lagos da safiyar Talatar nan.

Rahotanni sun bayyana cewa ba a samu asarar rai ba kamar yadda Jaridar Leadership ta rawaito.

Har zuwa wannan lokacin ba a samu cikakkun bayanai da game  da afkuwar lamarin ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post