An sanar da matar da ta fi kudi a duniya a 2024

An sanar da matar da ta fi kudi a duniya a 2024

Francoise Bettencourt Meyers ta zama macen da ta fi kudi a duniya a shekaru 4 jere.

'Yar asalin kasar Faransa, Bettencourt na da shekaru 70 a duniya.

Post a Comment

Previous Post Next Post