'Yansanda sun kama masu laifi 2,329 cikin watanni 3 a Legas

 Rundunar ‘yansandan jihar Legas ta ce jami'anta sun kama mutane 2,329 da ake zarginsu da aikata laifuka a wani samame daban-daban a cikin birnin a cikin watanni uku da suka gabata. 

Kwamishinan ‘yan sanda (CP), Mista Adegoke Fayoade, wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai

Rundunar ta ce daga cikin mutanen 2,329 tuni aka gurfanar da mutane 2,253 a gaban kuliya.


Post a Comment

Previous Post Next Post