'Yan bindiga sun nemi a ba su kudin fansa Naira tiriliyan 40 da babura 150 a Kaduna


 'Yan bindigar da suka yi garkuwa da mutane 16 a unguwar Gonin Gori da ke wajen garin Kaduna na Nijeriya sun nemi kudin da suka zarta hankali, inda a wannan Litinin manyan unguwar suka ce maharan da suka kwashi mutanen unguwarsu a ranar 28 ga watan Fabrairun da ya gabata sun nemi a ba su naira tiriliyan 40 ( kusan sau 2 na kasafin kudin kudin Nijeriya na 2024) da motocin Hilux 11 da kuma babura 150 a matsayin kudin fansa domin su sako mutanen na Gonin Gora.

 

Post a Comment

Previous Post Next Post