Kaso 30% cikin 100 na kasafin kudin 2024 na Kano na fannin ilimi - Abba Kabir

 

Kaso 30% cikin 100 na kasafin kudin 2024 na Kano na fannin ilimi - Abba Kabir

Gwamna Abba Kabir Yu


suf na jihar Kano ya ce gwamnatinsa ta ware kashi 30 cikin 100 na kasafin kudin shekarar 2024 ga ilimi domin sake farfado da fannin tq yadda za a samu ci gaban zamantakewa da bunkasar tattalin arziki mai dorewa.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin kaddamar da ayyukan samar da ababen more rayuwa a Jami’ar Bayero Kano, BUK.

Gwamnan ya ce gwamnati ta taimaka wa dalibai marasa galihu da kuma rage kudin rajista da kashi 50 cikin 100 a duk manyan makarantun jihar.

Post a Comment

Previous Post Next Post