Gwamnan Kano zai nada karin kwamishinoni


Wadanda ya aike da sunayensu a majalisar dokokin jihar don tantancewa da tabbatarwa su ne Engr Kabir Jibrin da Alhaji Shehu Muhammd Na'Allah Kura da Isyaku Ibrahim Kunya.

Sauran su ne Dr Salisu Muhd Tudun Kaya da Amina Inuwa Fagge da kuma Garba Ibrahim Tsanyawa.

Post a Comment

Previous Post Next Post