Ziyarar shugaba Tinubu na nan ta zuwa ƙasar Qatar

 

Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kai ziyara Qatar, Hadaddiyar Daular Larabawa, a ranakun 2 da 3 ga watan Maris.

ma'aikatar harkokin wajen kasashen wajen ce ta bayyana hakan a wani martani da ta mayar kan rahotanni da ake ya dawa na cewa hukumomin Qatar sun ki amincewa da shugaba Tinubu na ziyartar kasar.

Ministan harkokin wajen kasashen waje Ambasada Yusuf Tuggar, a ranar Asabar ta ce shugaba Tinubu zai gudanar da ziyarar kamar yadda aka tsara tun da farko.

1 Comments

  1. Me dalilinda patar tahana Nigeria halartan taron

    ReplyDelete
Previous Post Next Post