Zakzaky ya dawo Nijeriya bayan watanni 5 yana jinya a Iran


 Zakzaky ya dawo Nijeriya bayan watanni 5 yana jinya a Iran


Bayan shafe watanni biyar suna jinya a kasar Iran, Jagoran mabiya mazahabar Shi'a a Nijeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky da mai dakinsa Zeenah, sun dawo Abuja.


Jagoran na mabiya Shi’a ya samu kyakkyawar tarba daga dubban magoya bayansa a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe.


Kafin daga bisani ya wuce filin wasa na Moshood Abiola domin yin gagarumin liyafa.

Post a Comment

Previous Post Next Post