Mahadi Shehu ya kai 'yan sanda kara kotu

Dan kasuwar nan Malam Mahadi Shehu ya garzaya kotu, inda ya ke karar rundunar 'yan sandan Nijeriya da  Sufeto Janar na 'yan sandan kasar da kwamishinan 'yan sandan babban birnin tarayya Abuja bisa zargin an tauye masa hakki.

Malam Mahadi Shehu ya yi zargin cewa an kama shi tare da tsare shi ba bisa ka'ida ba bisa.

Mahadi Shehu dai na neman a biya shi diyyar kudi Naira milyan 100 kan wannan batu.

An dai saka ranar 28 ga wannan wata na Fabrairu, 2024 don fara sauraren karar.

Post a Comment

Previous Post Next Post