Na daina badala a Tik-tok- Zanaib Daura

 Kungiyar masu amfani da shafukan sada zumunta ta garin Daura a jihar Katsina sun ziyarci gidan wata matashiya 'yar Tik-tok da ta dauko salo irin na Murja Kunya. 


Kungiyar ta DESOMF ta ce bayan ganawa da Zainab sun samu fahimtar juna da ita inda ta yi alkawarin cewa ba za ta kara aikata badala ba a shafint


a.

Post a Comment

Previous Post Next Post