INEC ta yi rantsuwar gudanar da zabe cikin adalci a Adamawa


Jami’an Hukumar Zabe a jihar Adamawa sun yi rantsuwar gudanar da zabukan cike gurbi a mazabar Mayo-Belwa da za'a gudanar gobe Asabar.

Rahotanni sun bayyana cewa za a gudanar da zaben ne a sassa bakwai na mazabar tsakanin Ibrahim Musa na jam’iyyar APC da kuma Musa Mahmud na jam’iyyar PDP.

Jami’an zabe 28 ne da suka hada da jami’an tattara sakamakon zabe hudu, da masu sa ido su 13 da dai sauransu.

Post a Comment

Previous Post Next Post