Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin bana jim kadan bayan komawar sa Abuja daga jihar Lagos inda ya gudanar da hutun kirismeti.
Ko da yake jawabi jim
kadan bayan rattaba hannu kan kasafin kudin, shugaba Tinubu ya tabbatarwa da ‘yan
Najeriya cewa ba za’a ja kafa ba wajen fara aikwatar da kasafin kudin.
Ya kuma baiwa
dukannin ma’aikatu da hukumomin gwamnati umarnin fara shirin amfani da kasafin
kudin na bana ba tare da bata lokaci ba.
Manyan bangarorin da ke gaba a kasafin kudin na bana
sun hadar da Tsaro, samar da ayyukan yi, inganta tattalin arziki, alkinta
muhalli, gina dan adam, da kuma yaki da talauci.
Kasafin kudin na bana ya kama Naira Triliyan 28.7
Category
Labarai