Kotun koli ta yanke hukunci kan zaben Legas za koma kan na Bauchi
Kotun Ƙolin Nigeria ta tabbatar da gwamnan jihar Lagos Babajide Sanya- Olo a matsayin halastacce gwamnan jihar.
Kotun Ƙolin ta mai alƙalai guda 7 ta yanke hukuncin ne a yau juma’a.
Idan za’a iya tunawa cewa jam’iyyar LP da dan takarar ta Rhodes Vivour ne suka daukaka karar bayan da suka ga cewa basu gamsu da hukuncin Kotun daukaka kara ba.