Kotun koli ta tabbatar da nasarar cin zaben gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Fintiri

 


Alkali John Okoro wanda ya yi shari'ar jihar Kano ne ya tabbatar da nasarar ta Fintiri inda ya ce watsi da karar Aishatu Binani ta jam'iyyar APC

Post a Comment

Previous Post Next Post