Hisbah za ta sake zama da ‘yan fim a karo na biyu

https://drive.google.com/uc?export=view&id=1Qspbk9s9BWkZfM8QV8pEY2uvkh6tNRZr.

Hukumar Hisbah a jihar Kano za ta sake shirya wani sabon zama a karo na biyu da yan Kannywood.

A Litinin din makon nan ne dai aka yi zaman da ya'yan kungiyar ta Kannywood. 

Gidan Rediyon Nasara da ke Kano ya ce hukumar Hisbah ta ce za a yi zaman ne ta sigar aika masu gayyatar kamar yadda suka yi korafin cewa gayyatar farko an yi masu ne ba bisa ka'ida ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post