Nijeriya ta biya bashin Naira tiriliyan 2.34 cikin watanni 6 - DMO

Hukumar kula da basukan Nijeriya ta DMO ta sanar cewa kasar ta kashe kudi Naira tiriliyan 2.34 wajen biyan basuka a cikin watanni 6.

A rubu'i na biyu na shekarar 2023 dai, kasar ta biya bashin Naira bilyan 849.58. Bayanai daga hukumar ta DMO sun ce a rubu'in farko na shekarar ta 2023 an biya bashin Naira bilyan 874.13 na cikin gida tare da bilyan bashin kasashen waje na Naira bilyan 617.35. 

DMO ta ce jimilla kudin sun kama Naira tiriliyan 1.24.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp