Sojojin Nijar za su fitar da jakadan Faransa daga kasar da karfin tuwo


 

Sojojin Nijar sun umurci 'yan sandan kasar su fitar da jakadan Faransa da ke cikin kasar da karfin tuwo ta hanyar tasa keyarsa.

Gidan rediyon DW Hausa ya ruwaito ma'aikatar harkokin wajen Nijar a cikin wata sanarwa na cewa gwamnati ta bai wa 'yan sandan kasar umurnin fitar da jakadan Faransa daga kasar ta hanyar tisa keyarsa. Kazalika ma'aikatar harkokin wajen ta sanar da soke takardar visa da sauran takardun diflomasiyya na jakadan kasar ta Nijar da iyalinsa.

Post a Comment

Previous Post Next Post