Gini mai bene hawa 2 ya rufta kan mutane a Abuja



Yanzu haka wasu mutane a Abuja na karkashin baraguzan wani gini da ya ruguje a Abuja. Jaridar Daily Trust wacce ta ruwaito wannan labarin ta ce bene ne mai hawa biyu da ke layin Lagos Street a Unguwar Garki. Kawo yanzu babu wani karin haske a kan aikin ceto rayukan mutanen a wannan al’amari da ya faru a safiyar Alhamis.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp