Jam'iyyar adawa ta PDP a tarayyar Nijeriya ta soki lamirin salon mulkin gwamnatin Shugaba Tinubu ta ce sama da mutane milyan 150 a fadin kasar na kwana da yunwa.
Wannan dai ba bakon abu ba ne a siyasar kasar inda ko a lokutan baya lokacin da jam'iyyar APC ke adawa kafin darewa a kan madafun iko ta sha caccakar PDP dangane da salon jagorancinta.
Category
Labarai