Ba kowace iyakar Nijeriya muka bude ba - Kwastam

Mukaddashin shugaban hukumar Kwastam Wale Adeniyi ya ce ba dukkanin iyakokin Nijeriya na tudu aka bude ba. 

DCL Hausa tattaro cewa a yayin da yake amsa tambayoyin manema labarai ne a ranar Talata a fadar shugaban kasa da ke Abuje, babban jami‘in na Kwastam ya ce suna nazarin iyakokin da ya kamata a bude su da kuma wadanda bai kamata a bude ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post