Abba ya nada Dr. Baffa Bichi sakataren gwamnati da sauran wasu mukamai


 

Ga jerin mukaman da aka sanar kawo yanzu


1. Hon. Shehu Wada Sagagi, shugaban ma'aikatan gidan gwamnati wato Chief of Staff.2. Dr Abdullahi Baffa Bichi, sakataren gwamnatin jiha.


3. Dr. Farouq Kurawa, babban sakatare na musamman wato PPS. 


4. Hon. Abdullahi Ibrahim Rogo, Chief Protocol


5. Sanusi Bature Dawakin Tofa, mai magana da yawun gwamna.


Sanarwar da DCL Hausa ta samu daga Sunusi Bature Dawakin Tofa ta ce wadannan nade-nade sun fara aiki daga 29.05.2023 nan take.

Post a Comment

Previous Post Next Post