Kotu ta fara zaman Shari'ar rikicin masarautar Kano

 Babbar kotun tarayya da ke Kano ta fara zaman sauraron karar da aka shigar a kan hukuncin da majalisar dokokin jihar Kano da gwamnatin jihar suka yanke na mayar da Kano zuwa masarauta guda daya da kuma cire dukkan sarakunan da gwamnatin baya ta kirkira.


Post a Comment

Previous Post Next Post