An mika wa Tinubu tayin N105,000 a matsayin mafi karancin albashi

 An mika wa Tinubu tayin N105,000 a matsayin mafi karancin albashi 
Ministan kudin Nijeriya Wale Edun ya gabatar da tayin Naira 105,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi ga shugaban kasa Bola Tinubu.


Wale ya mika tayin ne wannan Alhamis din.


A ranar Talata ne shugaban na Nijeriya ya bayar da wa'adin awanni 48 ga wale domin ya kowa masa yadda ya dace a rika biyan karamin ma'aikaci a matsayin sabon albashi.

Post a Comment

Previous Post Next Post