‘Yan bindiga sun kwashi almajirai masu yawa a Sokoto

https://drive.google.com/uc?export=view&id=1cfziUmhVg1hQbYlcyClQPulucFNnuIzM


‘Yan bindiga sun kwashi almajirai daga wata makarantar Allo da ba a san iyakarsu ba a Sokoto.

Shugaban makarantar tsangayar da ke kauyen Gidan Bakuso a karamar hukumar Gada Liman Abubakar ya shaida wa jaridar Daily Trust cewa kawo yanzu ba su ga almajirai 15 tun bayan farmakin na ‘yan bindigar na Asubahin Asabar din nan.1 Comments

Previous Post Next Post