Yadda fusatattun matasa suka tare tirela suka wawushe taliya a Zariya 

 Yadda fusatattun matasa suka tare tirela suka wawushe taliya a Zariya Wasu fusatattun matasa sun afkawa wata motar dakon kaya mallakar kamfanin BUA dauke da taliyar spaghetti a Dogarawa kan titi Zariya zuwa Kano sun wawushe taliyar


Dogarawa wani ƙauye ne da ke a wajen birnin Zariya a kan babbar hanyar Kaduna zuwa Kano. 


Wannan dai na zuwa ne mako guda bayan da wasu matasan sun tare wasy tirelolin da ke makare da kayan abinci a yankin Suleja da ke jihar Neja, inda suka sace buhunan shinkafa da sauran kayan abinci sakamakon yanayin halin kunci da ake ciki a kasar. 

Post a Comment

Previous Post Next Post