APC ta dakatar da shugabar mata ta jam'iyyar a jihar Kaduna Maryam Mai Rusau


An dakatar da Maryam Mai Rusau daga jam'iyyar APC bayan hirarta da DCL Hausa

Maryam Mai Rusau dai ita ce shugabar mata ta jam'iyyar APC a jihar Kaduna.

A cikin hirarta da DCL Hausa, Maryam Sulaiman ta soki lamirin gwamnatin Sanata Uba Sani, bayan aka jiyo Gwamnan na cewa ya gaji tarin basuka daga hannun Malam Nasir El-Rufa'i. Basukan da suka jaza har ba su iya biyan albashi a halin da ake ciki.

1 Comments

  1. Ai da uba sanin aka hada aka ciwo bashin kuma Meye na complain yanxu

    ReplyDelete
Previous Post Next Post