Gwamnatin Nijeriya ta warware matsalolin da suka faru wajen biyan ma'aikata albashin watan Janairu

 

Gwamnatin Tinubu ta biya albashin watan Janairu, ta yaba wa ma’aikata saboda hakurin da suka yi na jinkirin da aka samu.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp