Gwamnonin Kaduna, Nasarawa, Kebbi da Gombe sun tsallake siradin kotun koliKotun kolin ta yi watsi da karar da jam’iyyar PDP da dan takararta na gwamna Isah Ashiru suka shigar kan nasarar APC a jihar.

A yanzu haka dai kotun kolin ta yanke hukunci kan rikicin zaben gwamnoni a jihohi 13 da suka hada da Delta da Kebbi da Nasarawa da Delta da Ogun da Gombe da dai sauransu. Kuma galibi ta bar wa gwamnonin da ke kan kujera mukamansa.

Post a Comment

Previous Post Next Post