Gwamnan Kano ya dora wa ma'aikata N20,000 a albashinsu don rage radadin tsadar rayuwa


Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano dora wa ma'aikatan gwamnati N20,000 kan albashinsu domin rage masu radadin cire tallafin man fetur.
'Yan fansho kuma ya ba su kyautar N15,000.
Jaridar Leadership ta ruwaito shugaban kungiyar kwadago ta TUC a jihar Kano Comrade Mubarak Buba Yarima na cewa karin zai fara aiki daga watan Disambar 2023 har zuwa nan da watanni shida.


 

1 Comments

Previous Post Next Post