Labaran DCL Hausa 16/12/2024
Kotun koli ta yi watsi da karar da ke neman a tsige shugaba Tinubu daga kujerar shugabancin Nijeriya
Hedikwatar tsaron Nijeriya ta musanta rahotanni dake cewa sojin Faransa na shirin kafa sansani a cikin a kasar
Gwamnan jihar Kano ya aike da sunan tsohon shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin da wasu mutune 5 majalisa don nada su mukamin kwamishinoni
Mai gabatarwa: Yahanasu MD Ibrahim
Taskar DCL: Zargin Tinubu da danne arewa a mukamai da rigimar Sanata Elisha Abbo da Akpabio
DagaEdita
-
0