Sai mun yi 'yan dabaru muke iya biyan albashin ma'aikata - FG

Gwamnatin Nijeriya ta koka kan cewa sai ta yi 'yan dabaru sannan take iya biyan albashin ma'aikata domin babu kudi a kasa.

Ministan kasafin kudi da tsare-tsare na kasa Atiku Bagudu ne ya bayyana haka ga manema labarai a Abuja. 

Bagudu ya bayyana cewa kasar ta riga ta faɗa cikin wani irin matsanancin matsin tattalin arziƙi unda take fuskantar manya-manyan kalubalen ƙarancin samun kuɗaɗen shiga.

Post a Comment

Previous Post Next Post