Sojojin mulkin dna Nijar sun bai wa jakadan kasar a Faransa sa'o'i 48 na ta dawo gida.
Sojojin sun bayyana hakan ne a cikin wasu takardu daban daban da suka aike ga ma'aikatun harakokin wajen kasashen
A cikin duka takardun dai hukumomin mulkin sojin na Nijar na cewa sun dauki matakin ne sakamakon kin amsa goron gayyatar da sabon ministan harakokin wajen Nijar din ya yi musu a wannan rana juma'a
Wannan na zuwa ne bayan Faransa ta yi watsi da irin wannan mataki da aka dauka akan jakadan ta inda tace sojojin basu da hurumin yin hakan
Category
Labarai
Mouna Goyon bayan younkoun da sojoji soukeyi
ReplyDelete