Zababben shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya ce ba zai ba 'yan kasar kunya ganin yadda suka aminta suka zabe shi.
Bola Tinubu na magana ne bayan da shugaba Buhari ya lakaba masa kambin girmamawa na GCFR a fadar shugaban kasa, Abuja.
Category
Labarai