A cikin wata sanarwa ce da ya fitar a ranar lahadin nan, ministan sadarwar Sénégal ya bayyana matakin katse intanet din a duk fadin kasar
Ministan ta cikin takardar ya ce an dauki wannan mataki ne biyo bayan yada sakonnin tayar da hankali 'yan kasar a shafukan sada zumanta na zamani da ke tattare da barazanar tayar da tarzoma a kasar