Babu kishin kasa a yajin aikin NLC/TUC - Tinubu

 


Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya ce bai ji dadin yadda kungiyar kwadago ta NLC da TUC suka yanke hukuncin fara yajin aiki daga safiyar ranar Talata 14.11.2023. A  cikin wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Bayo Onanuga ya fitar gwamnati ta ce ba ta ji dadin yadda 'yan kwadagon suka yi gaban kansu duk da umurnin kotu na hana su tsunduma yajin aikin. 

Post a Comment

Previous Post Next Post