Tsoffin shugabannin kasar Bénin da suka hada da Nicephore Soglo da Yayi Boni za su sauka a birnin Yamai na jamhuriyar Nijar domin sake ganawa da mahukuntan kasar kan batu bude iyakar kasashen biyu da ke rufe tun bayan juyin mulkin Nijar
Wannan dai ba shi ne karon farko ba da tsoffin shugabannin na Bénin ke kai gauro da mari a kokarin da suke na bude iyakar kasashen makwabta
Category
Siyasa