Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya karbi bakuncin shugaban kasar Sierra Leone Julius Bio a fadarsa da ke Abuja

Bola Ahmad Tinubu/Bio

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya karbi bakuncin shugaban kasar Sierra Leone Julius Bio a fadarsa da ke Abuja

Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ne ya tarbe Bio a lokacin da ya isa kasar.

Shugaban na Sierra Lione ya kai ziyarar a Nijeriya ne domin yin wata ganawar sirri da Shugaba Bola Tinubu tare da mika gaisuwar ban girma ga shugaban na kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp