Shugaban a karon farko ya fara da yada zango a birnin Bamako na kasar Mali kafin daga bisani ya je birnin Yamai da Ouagadougou kamar yadda rahotanni suka ambato
Makasudin ziyarar shugaba Mahamma a kasashen uku na kungiyar AES shine na kara lallabar kasashen domin su dawo kungiyar ECOWAS wacce suka fice daga cikin ta
A ziyarar sa ta baya bayan nan a kasar Côté d'ivoire an jiyo shugaba John Dramani a gaban takwaransa Alassan Ouattara yana cewa tafiyar 15 tafi ta 3
Category
Labarai