PDP ta sake dage taron kwamitin zartarwa na jam'iyyar

 


Babbar jam’iyyar adawa a Nijeriya PDP ta sake dage taronta na kwamitin zartarwa na kasa, inda ta daga ranar zuwa 15 ga watan Mayun 2025.

Bayanin hakan dai na a cikin wata sanarwa da sakataren jam’iyyar PDP na kasa, Sunday Ude-Okoye ya fitar ya ce taron da tun farko aka shirya yi a ranar 13 ga watan Maris, an dageshi ne domin bawa kuwa dama ya shirya.

Wannan dai shi ne karo na biyar da jam'iyyar ke dage taron na 99, lamarin da ke kara ruruta wutar baraka a cikin jam'iyyar.

Post a Comment

Previous Post Next Post

Kasance da DCL Hausa a kan manhajar WhatsApp